Ta kaitaccen Tarihin Malam Sa'adu Zungur Dan Siyasa kuma dan Gwagwarmaya, Mawaki. An Haifi Malam Sa'adu Zungur ne a watan Nuwamban Shekarar 1914 a cikin garin Bauchi Bayan yayi karatun Islamiyya dakuma na Sauran Littatattafan Addini Addinin Musulunci Malam Ya halarci Makarantar Kwaleji na yaba dake birnin Legas a Shekarar 1934 Ya mutu a Shekarar 1958 Marigayi malam Sa'adu Zungur Shine Mutum na Farko daya fara kafa Jam'iyyar Siyasa a fadin Arewacin Nigeria Malam Sa'adu Zungur Yakasance Yana daya daga Cikin Shahararrun marubutan Adabin harshen hausa Yakuma kasance dan Siyasa a Lokutan baya. Sa'adu Yasha gwagwarmaya wajen yaki da yadda Turawan mulkin mallaka Suka mulki Kasar Nigeria A Wancan Lokaci. Sannan kuma yakasance mutum ne mai kaifin basira, Tunani, hazaka dakuma hangen nesa. A Shekarar 1942 ne Yasake dawowa garin bauchi inda yaci gaba da harkar karantarwa. Bayan gamayya dasuka yi d...
Comments
Post a Comment